iqna

IQNA

IQNA - A wata makala da ta buga game da tashin hankalin da ke tsakanin kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon da gwamnatin sahyoniyawan, shafin yanar gizo na Axios na Amurka ya jaddada cewa Netanyahu ya gwammace hanyar siyasa don kawo karshen wannan tashin hankalin.
Lambar Labari: 3491410    Ranar Watsawa : 2024/06/26

Tehran (IQNA) Sakamakon gwaji ya tabbar da cewa Boris Johnson ya kamu da corona.
Lambar Labari: 3484662    Ranar Watsawa : 2020/03/27